Isaiah 6:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan na ce, โHar yaushe, ya Ubangiji?โ Ya kuma amsa, โSai an lalatar da biranen ba kowa a ciki, sai an mai da gidaje kangwaye ฦasa kuma ta zama kango ba amfani,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูููููุซูููฐ ยซุญูุฑู ููููุดูููฐุ ููุง ุนูุจูููโุบูุฌู ุยป ููุงููู
ูุณู ู
ููู ููุซูููฐุ ยซุญูุฑู ุจูุฑูููููฐ ุณููู ุฐูู
ู ฺููขูููุ ุณููู ูููุงูู
ู ุจูุงุจู ูููุงููู ุนูุซูููุ ุบูุฏูุงุฌูููฐ ููู
ู ุณููู ูููุงูู
ู ุจูุงุจู ูููุงููู ุนูุซูููุ ฺงูุณูุง ููู
ู ุชููููุงูู
ู ู
ูุฑูุฑู ุงููู
ฺูขูุงููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na yi tambaya na ce, โHar yaushe zai ta zama haka, ya Ubangiji?โ Sai ya amsa, ya ce, โHar birane suka zama kufai ba kowa ciki. Har gidaje suka zama kangwaye. Har ฦasar kanta ta zama ba kowa, marar amfani.