Isaiah 6:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya ce, “Je ka ka faɗa wa wannan mutane, “ ‘Kome yawan kasa kunne da za ku yi, ba za ku fahimta ba; Kome yawan dubar da za ku yi, ba za ku san abin da yake faruwa ba.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْيَثٜىٰ مِنِ، «كَتَڢِے كَثٜىٰ وَمُتَنٜىٰنَّنْ، ‹كُدِنْ‌غَجِ، عَمَّا بَذَاكُ غَانٜىٰبَ، كُدِنْ‌غَ كَلُّواْ، عَمَّا بَذَاكُ ڢَهِمْتَبَ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka sai ya ce mini in tafi in faɗa wa jama'a wannan jawabi cewa, “Kome yawan kasa kunne da za ku yi, ba za ku fahimta ba. Kome yawan dubawar da za ku yi, ba za ku san abin da yake faruwa ba.”