Isaiah 60:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โBaฦi za su sฤke gina katangarki, sarakunansu kuma za su yi miki hidima. Ko da yake a cikin fushi na buge ki, da tagomashi zan yi miki jinฦai.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุจฺูงููููููฐ ุฐูุงุณู ุณูุงููููฐ ุบูููุง ููุชูููโุบูุฑูููุ ุณูุฑูุงููููููุณู ููู
ู ุฐูุงุณู ุจููู ุจฺูงูุงุชูุฑูููุ ูููุงูุฏูููููููฐ ุนูุซููููู ฺขูุดููู ููุญูููููุชูููุ ุนูู
ููุง ููููุฐู ุซููููู ุงููููุญูููฐุฑููู ููููู
ููู ุฌฺูููงูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya ce wa Urushalima, โBaฦi ne za su sฤke gina garukanki, Sarakunansu kuma za su bauta miki. Na hukunta ki da fushina, Amma yanzu zan nuna miki alheri da jinฦai.