Isaiah 60:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Darajar Lebanon za tă zo wurinki, itatuwan fir da dai ire-irensu da kuma itatuwan saifires duka za su zo don su ƙayatar da wurina mai tsarki; zan kuma ɗaukaka wurin ƙafafuna.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«ذَاعَكَٰوُاْ طَوْكَكَرْ لٜىٰبَنُوانْ وُرِنْكِ، عِتَتُوَ مَاسُ ݣَوْ كَمَرْ نَڢِرْ، دَ نَأَرْمُوانْ دَ نَسٜىٰدَ، دُواْمِنْ عَيِ وَ وُرِينَ مَيْ ڟَرْكِے أَدُواْ، عِ، ذَنْ طَوْكَكَ غِدَانَ عِنْدَ ڧَڢَاڢُنَ سُكٜىٰ هُوتَوَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Itatuwan fir da irinsu Mafi kyau daga jejin Lebanon, Za a kawo su domin a sāke gina ki, ke Urushalima, Domin a ƙawata Haikalina, A darajanta birnina.