Isaiah 60:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A maimakon tagulla zan kawo zinariya, azurfa kuma a maimakon baƙin ƙarfe. A maimakon katako zan kawo tagulla, baƙin ƙarfe kuma a maimakon duwatsu. Zan sa salama ta zama gwamnarki adalci kuma mai mulkinki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«ذَنْ كَٰوُاْ مِكِ ظِينَارِيَ مَيْمَكُوانْ تَغُلَّ، أَظُرْڢَا مَيْمَكُوانْ بَڧِنْ ڧَرْڢٜىٰ، تَغُلَّ مَيْمَكُوانْ إِتَاثٜىٰ، بَڧِنْ ڧَرْڢٜىٰ كُمَ مَيْمَكُوانْ دُوڟٜىٰ؞ ذَنْسَا سَلَمَ تَلُورَ دَكٜىٰ، أَدَلْثِے كُمَ تَيِ مُلْكِ عَكَنْكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Zan kawo miki zinariya maimakon tagulla, Azurfa maimakon baƙin ƙarfe, Tagulla kuma maimakon itace. Za ki sami baƙin ƙarfe maimakon dutse. Masu mulkinki ba za ƙara zaluntarki ba, Zan sa su yi mulki da gaskiya da salama.