Isaiah 60:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duba, duhu ya rufe duniya duhu mai kauri kuma yana bisa mutane, amma Ubangiji ya taso a kanki ษaukakarsa kuma ya bayyana a bisanki.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูุงุดูุ ุฏููู ููุฑฺูขูููฐ ุฏููููููุงุ ุจฺูงููู ุฏููู ููุฑฺูขูููฐ ฺงูุจููููุ ุนูู
ููุง ุนููููููู ุญูุตูููููฐูู ููููููููฐูู ูููู ุญูุตูููููุงููุงุ ุนููููููู ููู
ู ุทูููููููุฑูุณู ุชููู ุจููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duhu zai rufe sauran al'umma, Amma hasken Ubangiji zai haskaka a kanki, Daukakarsa za ta kasance tare da ke!