Isaiah 61:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
don in yi shelar shekarar tagomashin Ubangiji da kuma ranar ษaukan fansar Allahnmu, don in taโazantar da dukan waษanda suke makoki,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุนูููููููฐูู ุงูููููู ุดูููฐูู ุซูููฐูู ูููุงูููุซููู ุณูุงู
ููู ฺขูุถู ุฌููู ุงููููุฑููู ููููููููฐูู ููุง ููุ ุฑูุงููุฑู ุฏู ุงูููููู ููู
ู ุฐููู ูู ุฑูุงู
ูููุง ุชู ุงููุณููุงูุ ููุนูููููููฐูู ุงูููู ุชูุนูุธูููุชูุฑูุฏู ุฏููููู ู
ูุงุณู ุจฺูงููู ุซูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya aike ni in yi shela, Cewa lokaci ya yi Da Ubangiji zai ceci mutanensa, Ya kuma ci nasara a kan abokan gฤbansu. Ya aike ni domin in ta'azantar da masu makoki,