Isaiah 61:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za a san da zuriyarsu a cikin al’ummai ’ya’yansu kuma a cikin mutane. Dukan waɗanda suka gan su za su san cewa su mutane ne da Ubangiji ya sa wa albarka.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاعَ سَنْ دَ ذُرِيَرْسُ ثِكِنْ أَلْعُمَّيْ، ذَاعَ كُمَ سَنْ دَ یَیَنْسُ ثِكِنْ ڧَبِيلُ؞ دُكْ وَطَنْدَ سُكَ غَنْسُ ذَاسُ سَنِ ثٜىٰوَ سُونٜىٰ مُتَنٜىٰنْ دَ يَهْوٜىٰهْ يَ أَلْبَرْكَثٜىٰسُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za su yi suna a cikin al'ummai, Dukan wanda ya gan su zai sani, Su ne mutanen da na sa wa albarka.”