Isaiah 62:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda Sihiyona ba zan yi shiru ba, saboda Urushalima ba zan huta ba, sai adalcinta ya haskaka kamar hasken safiya, cetonta kuma ya haskaka kamar fitila mai haske.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุจููุงูุฏู ฺงูููููุชู ุบู ุณููููููุงููู ุจูุฐููููู ุดูุถู ุจูุ ุฏููุงูู
ููู ุงููููุจูุฑูููุซููู ุนูุฑููุดููููู
ู ุจูุฐููู ูููุชู ุจูุ ุญูุฑู ุณููู ุงููุฏูููุซูููุชู ููุจูููููู ููู
ูุฑู ุญูุตูููููฐุ ุซูููฐุชููุงููุชู ู
ูุง ููุญูุตูููููุง ููู
ูุฑู ฺขูุชููู ุฏู ุฏูุฑูููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan yi magana domin in ฦarfafa Urushalima, Ba zan yi shiru ba, Sai na ga adalcinta ya bayyana kamar haske, Cetonta kuma ya haskaka kamar fitila da dare.