Isaiah 62:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji ya yi shela ga iyakokin duniya cewa, โFaษa wa Diyar Sihiyona, โGa Mai Cetonki yana zuwa! Ga ladarsa tana tare da shi, sakamakonsa yana raka shi.โโโ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูุงุดูุ ููููููููฐูู ููุงูู ุดูููฐูู ุญูุฑู ุงููููุงููุฑู ุฏููููููุงุ ุนูุซูููฐ ููุฐููุซูููุงุฑูุณู ุนูุฑููุดููููู
ูุ ยซุบูุงุดูุ ููููููููฐูู ู
ููู ุซูููฐุชููุงูููู ูููู ุฐูููุงุ ุบูุงุดูุ ููุงุฏูููุฏู ููุณูุงู
ู ูููู ุชูุฑูููฐ ุฏูุดูุ ุณูู ู
ูุชูููููฐููุฏู ููุซูููฐุซูููฐุณูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji yana sanarwa ga dukan duniya, Cewa, โKu ce wa jama'ar Urushalima, Ubangiji Mai Cetonku yana zuwa, Yana kawo mutanen da ya cece su.โ