Isaiah 62:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kamar yadda saurayi kan auri yarinya, haka โyaโyanki maza za su aure ki; kamar kuma yadda ango yakan yi farin ciki da amaryarsa, haka Allahnki zai yi farin ciki da ke.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููู
ูุฑู ููุฏูู ุณูููุฑููู ูููููู ุนูููุฑู ุจูุฏูุฑูููุ ุญููู ู
ูุญูููุซูููููู ุฐููู ุนูููุฑูููฐููุ ููู
ูุฑู ููุฏูู ุงููููโุบููุงู ููููููฐ ฺขูุถู ุซููู ุนููููู ุงููู
ูุฑูููุฑูุณูุ ุญููู ุงูููููู ูููู ุฐููู ฺููขูุถู ุซููู ุนูููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji zai ษauke ki amaryarsa, Za ku yi murna tare, Kamar murnar amarya da ango.