Isaiah 63:1 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wane ne wannan mai zuwa daga Edom, daga Bozra, saye da jajjayen rigunarsa? Wane ne wannan, sanye cikin daraja, tafe cikin girmar ฦ™arfinsa? โ€œNi ne, mai magana cikin adalci, mai ikon ceto.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูˆูŽู†ูœู‰ูฐู†ูœู‰ูฐ ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ู…ูŽูŠู’ ุฐููˆูŽุง ุฏูŽุบูŽ ุนูœู‰ูฐุฏููˆุงู…ู’ุŒ ุฏูŽุบูŽ ุจููˆุงุธู’ุฑูŽ ุณูŽู†ู’ูŠูœู‰ูฐ ุฏูŽ ุฌูŽุฌู‘ูŽูŠูœู‰ูฐู†ู’ ูƒูŽุงูŠูŽุŸ ูˆูŽู†ูœู‰ูฐู†ูœู‰ูฐ ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ู…ูŽูŠู’ ุณูŽู†ู’ูŠูœู‰ูฐ ุฏูŽ ูƒูŽุงูŠูŽ ู…ูŽุงุณู ุฏูŽุฑูŽุฌูŽ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุชูŽฺขููŠูŽ ุฏูŽ ุบูุฑู’ู…ูŽ ุฏูŽ ุฅููŠูƒููˆุงู’ุŸ ยซุงู”ูŽูŠู’ุŒ ู†ูู†ูœู‰ูฐ! ุงู•ูู†ูŽ ุดูœู‰ูฐู„ูŽุฑู’ ู†ูŽุตูŽุฑูŽุงุชูŽุŒ ุงู•ูู†ูŽุฏูŽ ุฅููŠูƒููˆุงู†ู’ ูŠูู†ู’ ุซูœู‰ูฐุชููˆุงู’ุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wane ne wannan da yake zuwa daga Bozara cikin Edom? Wane ne wannan da ya sha ado da jajayen kaya, yana tafe, ga shi kuwa ฦ™aฦ™ฦ™arfa? Ubangiji ne, mai ikon yin ceto, yana zuwa ya yi sanarwar nasara.