Isaiah 63:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Don me, ya Ubangiji, ka sa muna barin hanyoyinka muka kuma taurare zukatanmu don kada mu girmama ka? Ka komo domin darajar bayinka, kabilan da suke abin gฤdonka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุง ููููููููฐูู ุ ุฏููุงููู
ูููฐ ููุณูุง ู
ููู ููููุซูููฐ ุฏูุบู ุญูููููุฑูููุ ุฏููุงููู
ูููฐ ููุชูููุฑูุฑู ุฐููุซูููุงุฑูู
ู ุฏููุงูู
ููู ู
ูููุงุณู ุฌููู ฺููุงูุฑููุงููููุ ุณููู ููุฌูููููุงู ุณูุจููุงูุฏูู
ูู ุจูุงููููููุ ุณูุจููุงูุฏูู
ูู ุฐูุฑูููุฑููู ุชูุบูุงุฏููุงูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Don me ka bari muka ษata daga al'amuranka? Don me ka bari muka taurare, har muka bar binka? Ka komo, domin darajar waษanda suke bauta maka, domin kuma mutanen da suke naka ne a koyaushe.