Isaiah 63:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Me ya sa rigunanka suka yi ja, sai ka ce na wanda yake tattaka ’ya’yan inabi?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مٜىٰيَسَا رِيغُنَنْكَ سُنْ ذَمَ جَجَّيٜىٰ، كَمَرْ نَمَيْ تَتَّاكٜىٰ یَیَنْ إِنَبِے؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Me ya sa tufafinsa suke da ja haka, kamar na mutumin da ya tattake 'ya'yan inabi domin ya sami ruwan inabi?