Isaiah 63:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Na tattake ’ya’yan inabi ni kaɗai; cikin al’ummai kuma babu wani tare da ni. Na tattake su cikin fushina Na matse su cikin hasalata; jininsu ya fantsamar wa rigunana, na kuma ɓata dukan tufafina.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«نِے كَطَيْ نَتَتَّكٜىٰ أَلْعُمَّيْ كَمَرْ یَیَنْ إِنَبِے؞ دَغَ ثِكِنْ ڧَبِيلُ، بَاوَنْدَ يَتَيْمَكٜىٰنِ؞ نَتَتَّكٜىٰسُ ثِكِنْ ڢُشِنَ، نَامَمَّڟٜىٰسُ ثِكِنْ ذَاڢِنْ ڢُشِنَ؞ جِنِنْسُ يَبَظُو أَ رِيغُنَنَ، يَسَا كَايَانَ سُنْ ڧَظَنْتُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya amsa ya ce, “Na tattake al'ummai kamar 'ya'yan inabi, ba kuwa wanda ya taimake ni. Na tattake su cikin fushina, jininsu kuwa ya fantsamar wa dukan tufafina.