Isaiah 63:5 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na duba, amma babu wanda zai taimaka, na yi mamaki cewa ba wanda ya goyi baya; saboda haka hannuna ya yi mini ceto, fushina kuma ya rayar da ni.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ู†ูŽุฏูุฏู‘ููˆุจูŽ ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุจูŽุงุจู ู…ูŽูŠู’ ุชูŽูŠู’ู…ูŽูƒููˆุงู’ุŒ ู†ูŽูŠู ุจูŽฺงูู†ู’ ุซููƒู ุฏููˆุงู†ู’ ุจูŽุงุจู ู…ูŽูŠู’ ุบููˆุงู’ูŠููˆุงู†ู’ ุจูŽุงูŠูŽุž ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ุญูŽูƒูŽ ู†ูŽุณูŽุง ู‡ูŽู†ู‘ููˆู†ูŽ ู†ูŽุนูŽูŠู’ูƒูŽุชูŽ ุซูœู‰ูฐุชููˆุงู’ุŒ ฺขูุดูู†ูŽ ูƒูู…ูŽ ูŠูŽฺงูŽุฑู’ฺขูŽฺขูŽุงู†ูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na yi mamaki sa'ad da na duba, sai na ga ba wanda zai taimake ni. Amma fushina ya sa na sami ฦ™arfi, har ni kaina na ci nasara.