Isaiah 63:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan ba da labarin alherin Ubangiji, ayyukan da suka sa a yabe shi, bisa ga dukan abubuwan da Ubangiji ya yi mana, I, ayyuka masu kyan da ya yi domin gidan Israโila, bisa ga jinฦansa da yawan alheransa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐููููู ุดูููฐููุฑู ฺงููููู ู
ูุฑูุฑู ุซูููุฌูุงููุง ุชู ููููููููฐูู ุ ุงููููุชููู ุฏู ุฏููููู ุงูููููููููุณู ู
ูุงุณู ุงููุณู ููุจููุงูุ ุฐููู ููุจูููฐุดู ุฏููุงูู ุฏููููู ุงููุจูููุฏู ูููู ู
ูููุ ุฏู ูููููู ุงููููุญูููฐุฑููู ุฏู ูููู ูู ุบูุฏููู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ุฏู ุฌฺูููงูููุฏู ููููููู ู
ูููุ ุจูุณูุบู ฺงูููููุฑูุณู ู
ูุฑูุฑู ุซูููุฌูุงููุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan faษi ฦaunar Ubangiji marar ฦarewa, Zan yabe shi saboda dukan abin da ya yi mana. Ya sa wa jama'ar Isra'ila albarka mai yawa, Saboda jinฦansa da ฦaunarsa marar matuฦa.