Isaiah 65:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sharon zai zama wurin kiwo don shanu, Kwarin Akor kuma wurin hutun garkuna, domin mutanena da suke nemana.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڢِيلِنْ شَرُوانْ ذَيْ ذَمَ وُرِنْ كِيوُانْ تُمَكِ، ݣُورِنْ عَكُوارْ ذَيْ ذَمَ وُرِنْ هُوتَوَارْ غَرْكٜىٰ، دُواْمِنْ مُتَنٜىٰنَ وَطَنْدَ سُكٜىٰيِ مِنِ سُجَّدَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za su yi mini sujada, za su kai tumakinsu da shanunsu wurin kiwo a kwarin Sharon a wajen yamma, da kuma a kwarin Akor a wajen gabas.