Isaiah 65:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Amma game da ku waɗanda kuka yashe Ubangiji kuka manta da dutsena mai tsarki kuwa, ku da kuka shimfiɗa tebur don sa’a kuka kuma cika darunan ruwan inabin da aka dama don Ƙaddara,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«عَمَّا كُو دَ كُكَڧِ يَهْوٜىٰهْ ، كُكَ مَنْتَادَ بَبَّنْ تُدُنَ مَيْ ڟَرْكِے، كُكَ شِرْيَ تٜىٰبُرْ دُواْمِنْ غُنْكِنَّنْ وَدَتَ، كُكَيِ هَدَايَ تَشَا غَ غُنْكِنَّنْ ڧَدَّرَ، غَ أَبِنْدَ ذَنْيِ مُكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Amma ba haka zai zama ba, ga ku da kuka rabu da ni, ku waɗanda kuka yi watsi da Sihiyona, tsattsarkan dutsena, kuka yi sujada ga Gad da Meni, wato allolin sa'a da na ƙaddara.