Isaiah 65:16 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk wanda zai roฦ™i albarka a cikin ฦ™asar zai yi haka da gaskiyar Allah; wanda zai yi rantsuwa a cikin ฦ™asar zai rantse da gaskiyar Allah. Gama za a manta da wahalolin baya a kuma ษ“oye su daga idanuna.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏููƒู’ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽุถููˆุงู’ฺงู ุงู”ูŽู„ู’ุจูŽุฑู’ูƒูŽ ุนูŽฺงูŽุณูŽุฑู’ ุฐูŽูŠู’ุณูŽุง ุงู”ูŽู„ู’ุจูŽุฑู’ูƒูŽ ุฏูŽ ุณููˆู†ูŽู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู…ูŽูŠู’ ุงู”ูŽู…ูู†ู’ุซูุž ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูƒูู…ูŽ ูŠูŽูŠู ุถูŽู†ู’ฺŸููˆูŽุง ุนูŽฺงูŽุณูŽุฑู’ุŒ ุฐูŽูŠู’ ูŠู ุถูŽู†ู’ฺŸููˆูŽุง ุฏูŽ ุณููˆู†ูŽู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู…ูŽูŠู’ ุงู”ูŽู…ูู†ู’ุซูุž ุบูŽู…ูŽุง ุงู”ูŽู†ู’ู…ูŽู†ู’ุชูŽุงุฏูŽ ุฏูŽุงู…ููˆูุงู’ูŠู ู†ูŽุฏูŽุงุŒ ุณูู†ูŽ ุนูŽูปููˆุงู’ูŠูœู‰ูฐ ุฏูŽุบูŽ ุนูุฏูŽู†ููˆู†ูŽุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukan wanda yake so ya roฦ™i albarka, sai ya roฦ™i Allah ya sa masa albarka, Allah da yake mai aminci ne. Dukan wanda zai sha rantsuwa, sai ya rantse da sunan Allah, Allah da yake mai aminci ne. Wahalan dฤ za su ฦ™are, za a kuwa manta da su.โ€