Isaiah 65:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma ku yi murna ku kuma yi farin ciki har abada a abin da na halitta, gama zan halicci Urushalima ta zama abin murna mutanenta kuwa abin farin ciki.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ูููู ู
ูุฑููู ุฏู ฺขูุถู ุซููู ุญูุฑู ุงููุจูุฏูุง ุนููููู ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ุญูููุชููุฑูุณูุ ุบูู
ูุง ุฐููู ุญูููุซูู ุนูุฑููุดููููู
ู ุชูุฐูู
ู ุงููุจููู ฺขูุถู ุซูููุ ุฌูู
ูุนูุชู ููู
ู ุณูุฐูู
ู ุงููุจููู ฺขูุฑูููุชู ู
ููู ุฑูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku yi murna da farin ciki a kan abin da na halitta. Sabuwar Urushalima da nake halittawa za ta cika da murna, jama'arta kuma za su yi farin ciki.