Isaiah 65:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan yini ina miƙa hannuwana ga mutane masu tayarwa, waɗanda suna tafiya a hanyoyin da ba su da kyau, suna bin tunaninsu,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكَنْ يِنِ نَمِيڧَ حَنُّوَنْ ثٜىٰتُواْنَ غَ مُتَنٜىٰ مَاسُ تَاوَيٜىٰ، غَ مُتَنٜىٰنْ دَسُكٜىٰ تَڢِيَ عَكَنْ حَنْيَرْ دَ بَاتَ دَݣَوْ، سُنَ تَڢِيَ أَ حَنْيَرْ رَعَيِنْ كَنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kullum ina a shirye domin in marabci waɗannan mutane, waɗanda saboda taurinkansu suka yi ta aikata abin da ba daidai ba, suka bi hanyoyin kansu.