Isaiah 65:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
mutanen da suna cin gaba da tsokanata a fuskata, suna miฦa hadayu a gonaki suna ฦone turare a bagadan tubali;
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููู
ฺููงู ุญูููููููู ุซูููฐุชููุงููู ุบู ู
ูุชูููููฐูู ุฏู ุณููู ฺููุงูููููููฐูู ูููููู
ูุ ุณููููููู ููุฏูุงูู ุงููุฑู ุชูุงููุฑููู ุงููุบููุงูููููููููฐุ ุณููู ฺงููุงููู ุชูุฑูุงุฑูููฐ ุนููููู ุจูุบูุฏูููฐูู ุงููุฑูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka yi ta ฦara sa ni fushi ta wurin rashin kunyarsu. Suka miฦa hadayu irin na arna a ษakunan tsafi da suke a lambu, suka kuma ฦona turare a kan bagadan arna.