Isaiah 65:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ga shi, yana nan a rubuce a gabana cewa ba zan ƙyale ba, zan yi cikakken ramuwa; zan yi ramuwa a cinyoyinsu
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَاشِ، أَرُبُوثٜىٰ يَكٜىٰ أَغَبَنَ، بَذَنْيِ شِضُ بَ، عَمَّا ذَنْ سَاكَ مُسُ؞ ذَنْ كُوَ سَاكَ مُسُ سُواْسَيْ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Na riga na ƙudura hukuncinsu, shari'ar da aka yanke kuwa an rubuta ta. Ba zan ƙyale abin da suka aikata ba, amma zan sāka musu