Isaiah 66:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโad da kuka ga wannan, zuciyarku za tฤ yi farin ciki za ku kuma haษaka kamar ciyawa; za a sanar da hannun Ubangiji ga bayinsa, amma za a nuna wa maฦiyansa fushinsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนูุฏูู ููููุบู ูููููููุ ุธูููุงุชููููู ุฐูุงุณููู ฺขูุถู ุซูููุ ฺงูุฑฺูขููู ุฌููููููู ุฐููู ุฏูุงููุงู ุฏู ุณูููุฑู ููู
ูุฑู ููุฏูู ุซููููู ุชููููููู ุบูุฑูู
ู ุฏู ุณูููุฑูุ ูููุงููู ูููู ุฐููู ุบูุงููููฐ ุฅูููููุงูู ุญูููููู ููููููููฐูู ูููู ุชูุฑูููฐุฏู ุจูุงููููุณูุ ุนูู
ููุง ฺขูุดูููุณู ูููู ุบูุงุจูุงุฏู ุงููุจููุงููููู ุบูุงุจูููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da kuka ga wannan ya faru, za ku yi murna, wannan zai ba ku ฦarfi da lafiya. Sa'an nan za ku sani ni ne Ubangiji, mai taimakon masu biyayya gare ni, ina kuwa nuna fushina a kan abokan gฤbana.โ