Isaiah 66:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โZan kafa alama a cikinsu, zan kuma aika waษansu da suka tsira zuwa alโummai, zuwa Tarshish, zuwa Libiya da Lidiya (sanannun โyan aika), zuwa Tubal da kuma Girka, da kuma zuwa manisantan tsibirai da ba su taษa jin labarin sunana ba ko su ga ษaukakata. Za su yi shelar ษaukakata a cikin alโummai.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐููู ฺููขู ุนูููู
ู ุนูุซูููููุณูุ ุฏูุบู ุซููููู ุถูุบููุงูููุฑูุณูุ ุฐููู ุนููููู ููุทูููุณู ุฐูููุงุบู ุงููููุนูู
ูููู ุฏู ูููููููููู ุจูุงูููู ุชูููฐูู ุนูููุฏู ู
ูุชูููููฐูู ุจูุณู ุชููปูุฌููู ููุงุจูุฑููู ุณููููููุฏู ููููุจูุ ุจูุณู ููู
ู ุบู ุทูููููููุชูุจูุ ุฐููู ุนูููููููฐุณู ุฐูููุง ฺงูุณูุงุดูููฐ ููู
ูุฑู ุณฺูขูููฐูู ุฏู ููุจููู ุฏู ููุฏูุ ู
ูุงุณู ุนููู ููุฑูุจูููููู ุฏู ุชูุจููู ุฏู ููููฐูููุณูุ ุฐูุงุณู ูููููู ุดูููฐููุฑู ุทูููููููุชู ุบู ุฏููููู ุงููููุนูู
ููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
su kuwa sani ni ne wanda yake hukunta musu. โAmma zan bar waษansu, in aika da su ga al'ummai da manisantan ฦasashe inda ba a ji labarin sunan da na yi ba, ba a kuwa ga girmana da ikona ba, wato zuwa Tarshish, da Libiya, da Lidiya, duk da gwanayen maharbanta, Rosh da Tubal, da kuma Helas. Za su ba da labarin girmana ga waษannan al'ummai.