Isaiah 9:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama kamar yadda yake a kwanakin da aka ci Midiyan da yaฦi, kuka ji tsoro nauyin da ya nawaita musu, sandar da yake a kafaษunsu, sandar masu zaluncinsu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ููุง ููุฑููู ุบูููโุบูู
ูููฐูู ููููููุฑูุณูุ ุฏู ุณูููุฏูููุฏู ููุฏููููููฐ ููููููุณูุ ูููู ููุตูุฑูุง ุนููููู ุงููููุนูู
ููุฑู ุฏู ุชูุฏููููููฐ ู
ูุชูููููฐููููุ ููู
ูุฑู ููุฏูู ุฏูุง ูููู ุนูููุงฺงู ุฏู ู
ูุฏูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama ka karya karkiyar da ta nawaita musu, Da kuma sandan da ake dukan kafaษunsu da shi. Kai ne, ya Ubangiji, ka kori al'ummar Da ta zalunci jama'arka, ta kuma zambace su, Daidai da yadda dฤ ka kori rundunar sojojin Madayana tuntuni.