Isaiah 9:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kowane takalmin jarumin da aka yi amfani da shi a yaƙi da kuma kowane rigar da ka naɗe cikin jini zai kasance an ƙone shi zai kuma zama abin hura wuta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْوَنٜىٰ تَاكَلْمِنْ سُواْجَنْ يَاڧِ، دَ كُواْوَثٜىٰ رِغَرْ دَ تَتَٻَ جِنِ ذَاعَ ڧُواْنٜىٰسُ، ذَاسُ ذَمَ إِتَاثٜىٰنْ وُتَا!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Takalman sojojin da suka kawo yaƙi Da dukan tufafinsu da suka birkiɗe da jini, Za a ƙone su da wuta!