James 1:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da aka jarrabci mutum, kada yă ce, “Allah ne yake jarrabtarsa.” Gama ba ya yiwuwa a jarrabci Allah da mugunta, shi kuma ba ya jarrabtar kowa;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ جَرَّبَ تَا سَامِ مُتُمْ، كَدَ يَثٜىٰ اللَّهْ نٜىٰ يَجَرَّبْثٜىٰشِ؞ دُواْمِنْ اللَّهْ بَايَ جَرَّبْتَرْ كُواْوَ دَ مُغُنْتَا، كُمَ بَايَ يِوُوَ أَ جَرَّبْثٜىٰشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk wanda ake jarabta, kada ya ce Allah ne yake jarabtarsa, gama ba shi yiwuwa a jarabci Allah da mugunta, shi kansa kuwa ba ya jarabtar kowa.

Recommended Reading