James 1:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
amma akan jarrabce kowane mutum sa’ad da muguwar sha’awarsa ta janye shi ta kuma rinjaye shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْوَنٜىٰ مُتُمْ دَيْ يَكَنْ سَامِ جَرَّبَ سَعَدَّ مُوغُنْ ݣُوطَيِنْسَ يَرُوطٜىٰشِ، يَكُمَ شَا كَنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma kowane mutum yakan jarabtu in mugun burinsa ya ruɗe shi, ya kuma yaudare shi.