James 1:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka, ku rabu da ฦazamin hali da kuma kowace irin mugunta ku kuma yi naโam da maganar da aka shuka a cikinku da tawaliโu, wadda za tฤ iya cetonku.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููููููุฑูุฏู ฺงูุธูุงู
ููู ุญูููููููู ููุฐููููุจู ุฏู ููู
ู ูููุงูููุซูููฐ ุงููุฑููู ู
ูุบูููุชูุงุ ุณูุนููู ุนูุซููููู ุณฺูููงููู ูููู ููููุฑููปู ููููู
ูุฑู ูููู ุฏู ุนููู ุดูููู ุงูู ุฐููุซูููุงุฑูููุ ููุฏูู ููู
ู ุชููู ุนููู ูููููู ุบู ุซูููฐุชููุงูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka, sai ku yar da kowane irin aikin ฦazanta da ฦeta iri iri, maganar nan da aka dasa a zuciyarku, ku yi na'am da ita a cikin halin tawali'u, domin ita ce mai ikon ceton rayukanku.