James 1:23 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk wanda yake ji magana ne kawai, bai kuwa aikata abin da ta ce ba, yana kama da mutumin da ya kalli fuskarsa a madubi
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُواْمِنْ دُكْ وَنْدَ يَكٜىٰ جِنْ كَلْمَرْ كَوَيْ عَمَّا بَايَ عَيْكَتَاوَا يَنَ كَمَ دَ مُتُمِنْدَ يَدُوبِے ڢُسْكَرْسَ أَ مَدُوبِے،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Don duk wanda yake mai jin maganar ne kawai, ba mai aikatawa ba, kamar mutum yake mai duba fuskarsa a madubi,