James 1:24 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
bayan ya kalli kansa, sa’ad da ya tashi daga wurin, nan da nan sai yă manta da kamanninsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَايَنْدَ يَتَاشِ دَغَ وُرِنْ، نَنْ دَنَنْ سَيْ يَا مَنْتَادَ يَدَّ ڢُسْكَرْسَ تَكٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
don yakan dubi fuskarsa ne kawai ya tafi, nan da nan kuwa sai ya mance kamanninsa.