James 2:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ashe, ba a mai da kakanmu Ibrahim mai adalci saboda abin da ya yi ba ne sa’ad da ya miƙa ɗansa Ishaku a bisa bagade?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ كَكَنْمُ إِبْرَٰهِيمْ يَبَادَ طَنْسَ إِسْحَٰڧَ عَكَنْ بَغَدٜىٰنْ هَدَايَ، بَ سَبُواْدَ أَيُّكَنْسَ نٜىٰ عَكَ شَيْدَ شِے مَيْ أَدَلْثِبَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da kakanmu Ibrahim ya miƙa ɗansa Ishaku a bagadin hadaya, ashe, ba ta wurin aikatawa ne ya barata ba?