James 2:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In fa kun kiyaye dokan nan ta mulki wadda take cikin Nassi mai cewa, โฦaunaci maฦwabcinka kamar kanka,โ kun yi daidai.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุฏููู ูููููู ุจูููููู ุฏู ูููุงูููุฑูููุฑู ูููู ุชูู
ููููู ุงูููููู ููุฏูู ุชูููููฐ ุซููููู ุฑูุจููุชูุซููููุฑู ู
ูุบูููุฑู ุงูููููู ุซูููฐูู ยซฺููงูููููุซู ู
ฺูจููุจูุซููููู ููู
ูุฑู ููููููุ ูููููู ุฏูููุฏูููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan lalle kun cika muhimmin umarni yadda Nassi ya ce, โKa ฦaunaci maฦwabcinka kamar kanka,โ to, madalla.