James 3:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukanmu mukan yi tuntuษe a hanyoyi dabam-dabam. In wani bai taษa yin kuskure a cikin maganarsa ba, shi cikakke ne, yana kuma iya ฦame dukan jikinsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ุฏูููููู
ู ู
ููููููู ููุณูููุฑูููฐ ุฏูููููุ ุนูุฏููู ูููู ูููู ุจูุงูู ููุณูููุฑูููฐ ุงูู ู
ูุบูููุฑูุณูุ ุชููุงูุ ููููููู ุดู ุซููููููููฐ ููููฐุ ู
ููู ุนููู ูููุฑู ุฏู ุฌูููููุณู ุบูุจูุงุทูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin dukanmu muna yin kuskure da yawa. In kuwa mutum ba ya shirme a maganarsa, to, shi cikakken mutum ne, yana kuwa iya kame duk sauran gaษoษinsa ma.