James 3:6 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Harshe ma wuta ne! A cikin duk gaษ“oษ“inmu, harshe shi ne tushen kowace irin mugunta, mai ษ“ata mutum gaba ษ—aya, mai zuga zuciyar mutum ta tafasa, shi kuwa jahannama ce take zuga shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุงู”ูŽูŠู’ุŒ ู‡ูŽุฑู’ุดูœู‰ูฐู†ู’ ู…ูุชูู…ู’ ฺขูŽุง ูˆูุชูŽุงู†ูœู‰ูฐุŒ ุฏููˆู†ููŠูŽุง ู†ูœู‰ูฐ ุชูŽู…ูุบูู†ู’ุชูŽุง ุซููƒูู†ู’ ุบูŽูปููˆุงู’ูปูู†ู’ ุฌููƒูู†ู’ู…ู! ู‡ูŽุฑู’ุดูœู‰ูฐ ูŠูŽู†ูŽ ูƒูู…ูŽ ูปูŽุงุชูŽ ู…ูุชูู…ู’ ุบูŽุจูŽุงุทูŽูŠูŽุž ูŠูŽูƒูŽู†ู’ ุฐูุบูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุฑูŽูŠู’ ูŠูŽุชูŽฺขูŽุณูŽุŒ ู‡ูŽุฑู’ุดูœู‰ูฐู†ู’ ูƒูŽู†ู’ุณูŽ ู…ูŽุง ุนูŽูƒูœู‰ูฐ ูƒูู†ู‘ูŽ ุดู ุฏูŽ ูˆูุชูŽุงุฏูŽุบูŽ ุบูุฏูŽู†ู’ ูˆูุชูŽุงุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Harshe ma wuta ne fa! A cikin duk gaษ“oษ“inmu, harshe shi ne tushen kowace irin mugunta, mai ษ“ata dukan jiki, mai zuga zuciyar mutum ta tafasa, shi kuwa Gidan Wuta ne yake zuga shi.