James 4:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kukan nemi abu ku rasa, sai ku yi kisa da ฦyashi. In kuka rasa abin da kuke nema sai ku shiga yin gardama da faษa. Kukan rasa ne, domin ba ku roฦi Allah ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููููู ููููฐู
ู ุงููุจู ููุฑูุณูุ ุณููู ูููู ููุณููู ููููุ ูููููู ููููฐู
ู ุงููุจู ุฏู ฺูููููุ ููููุงุณู ุณูุงู
ูุ ุณููู ููุดูุบู ฺขูุทู ุฏู ูููู ุฌููููููุ ุงููููุ ุจููู ุณูุงู
ู ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ููููฐู
ู ุจู ุณูุจููุงูุฏู ุจููู ุถููุงฺูงูุง ุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kukan yi marmarin abu ku rasa, sai ku yi kisankai. Kukan yi kwaษayi, ku kasa samu, sai ku yi husuma da faษa. Kukan rasa don ba kwa addu'a ne.