James 5:11 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kamar yadda kuka sani, mukan ce da waษ—anda suka jure, masu albarka ne. Kun ji daurewar Ayuba, kuka kuma ga abin da Ubangiji ya yi a ฦ™arshe. Ubangiji yana cike da tausayi da jinฦ™ai.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุบูŽุงุดูุŒ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ุณููƒูŽ ุฌูู…ู’ุฑูœู‰ูฐ ู…ููƒูŽู†ู’ุซูœู‰ูฐ ุฏูŽุณููˆ ู…ูŽุงุณู ุงู”ูŽู„ู’ุจูŽุฑู’ูƒูŽ ู†ูœู‰ูฐุž ูƒูู†ู’ ุฏูŽูŠู’ุฌู ุงู•ูุฑูู†ู’ ุฌูู…ู’ุฑูœู‰ูฐูˆูŽุฑู’ ุฏูŽ ุงู”ูŽูŠููˆุจูŽ ูŠูŽูŠูุŒ ูƒูู†ู’ ูƒูู…ูŽ ุณูŽู†ู’ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ุนูุจูŽู†ู’โ€Œุบูุฌู ูŠูŽ ุงู”ูŽู„ู’ุจูŽุฑู’ูƒูŽุซูœู‰ูฐุดู ุนูŽฺงูŽุฑู’ุดูœู‰ูฐุž ุบูŽู…ูŽุง ุนูุจูŽู†ู’โ€Œุบูุฌู ู…ูŽูŠู’ ุฌูู†ู’ฺงูŽูŠู’ ู†ูœู‰ูฐุŒ ู…ูŽูŠู’ ูŠูŽูˆูŽู†ู’ ุชูŽูˆู’ุณูŽูŠู ูƒูู…ูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga shi, mukan yaba wa waษ—anda suka jure. Kun dai ji irin jimirin da Ayuba ya yi, kun kuma ga irin ฦ™arshen da Ubangiji ya yi masa, yadda Ubangiji yake mai yawan tausayi, mai jinฦ™ai kuma.