James 5:15 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Adduโ€™ar da aka yi cikin bangaskiya, za tฤƒ warkar da marar lafiya, Ubangiji zai tashe shi. In ya yi zunubi kuwa za a gafarta masa.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุงู•ูุฑูู†ู’ ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุงู”ูŽุฏู‘ูุนูŽุฑู’ ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽูŠู ุซููƒูู†ู’ ุจูŽู†ู’โ€ŒุบูŽุณู’ูƒููŠูŽุŒ ุฐูŽุงุชูŽ ูˆูŽุฑู’ูƒูŽุฑู’ุฏูŽ ู…ูŽุฑูŽุฑู’ ู„ูŽุงฺขููŠูŽุฑู’ุž ุนูุจูŽู†ู’โ€Œุบูุฌู ูƒูู…ูŽ ุฐูŽูŠู’ ูˆูŽุฑู’ูƒูŽุฑู’ ุฏูŽุดูุž ุงู•ูู†ู’ ูƒูู…ูŽ ูŠูŽูŠู ุฐูู†ููˆุจูุŒ ุฐูŽุงุนูŽ ุบูŽุงฺขูŽุฑู’ุชูŽุง ู…ูŽุณูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Addu'ar bangaskiya kuwa, za ta warkar da marar lafiya Ubangiji kuma zai tashe shi, in ma ya yi zunubi, za a gafarta masa.