James 5:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya sāke yin addu’a, sai sammai suka ba da ruwan sama, ƙasa kuma ta ba da amfaninta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَايَنْ حَكَ يَسَاكٜىٰيِنْ أَدُّعَ، سَيْ سَمَ يَبَادَ ضُوَ، ڧَسَا كُمَ تَبَادَ أَمْڢَانِنْتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ya sāke yin addu'a kuwa, sai sama ta sako ruwa, ƙasa kuma ta ba da amfaninta.