Jeremiah 1:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ina shirin kiran dukan mutanen masarautar arewanci,โ in ji Ubangiji. โSarakunansu za su zo su kafa kursiyoyinsu a mashigin ฦofofin Urushalima; za su zo su kewaye dukan katangarta su kewaye dukan garuruwan Yahuda.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูุงุดูุ ุงูููู ููุฑููู ุฏููููู ฺงูุจูููููู ู
ููููููุงููููู ุงููุฑูููฐููุ ุฐูุงุณููู ุบูุงุจูุงุฏู ุฏููููู ููุชูููโุบูุฑูุชูุ ุฏู ุฏููููู ููุชูููโุบูุฑู ุณูููุฑููู ุบูุฑูุถููู ูููููุฏูุ ุณูุฑูุงููููููุณู ุฐูุงุณูุฐููุงู ุณฺูููขู ููุฌูููฐุฑููู ู
ูููููููุณู ุงููููุฑููู ุชูุงุฑููู ุนฺูงููุงฺูขููุงฺูขููู ุนูุฑููุดููููู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga shi kuwa, ina kiran dukan kabilan mulkokin arewa, za su kuwa zo su kafa gadajen sarautarsu a ฦofofin Urushalima, su kewaye dukan garukanta da dukan sauran biranen Yahuza.