Jeremiah 1:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โKa kintsa kanka! Ka tashi tsaye ka faษa musu abin da na umarce ka. Kada su firgita ka, in ba haka ba zan firgita ka a gabansu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุนูู
ููุง ูููู ุงููุฑูู
ูููุ ูููู ุทูู
ูุฑู! ููุชูุงุดู ููุบููู ู
ูุณู ุฏููููู ุงููุจูููุฏู ููุนูู
ูุฑูุซูููฐููุ ููุฏู ฺููขูุฑูุบูุชู ุณูุจููุงูุฏูุณููุ ุฏููุงูู
ููู ููุฏู ุงฺููููขูุฑูุบูุชูุฑู ุฏููููู ุงููุบูุจูููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma kai, ka tashi ka sha ษamara, ka faษa musu dukan abin da na umarce ka. Kada ka ji tsoronsu domin kada in tsoratar da kai a gabansu.