Jeremiah 10:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Tawa ta ฦare, saboda raunin da aka yi mini! Raunina ba mai warkewa ba ne! Duk da haka na ce wa kaina, โWannan ciwona ne, dole kuma in jure da shi.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููุชููุงูููุ ุณูุจููุงูุฏู ุฑููููููู ุฏู ุนููููู ู
ููู! ุฑููููููู ู
ูุฑูุฑู ููุฑูููููฐูู ููููฐ! ุฏูุง ู
ูุง ูููู ุชูููุงูู ุซูููฐูู ุฐูููุนููู ุงููููุฌูู
ูุฑูููฐ ุนูุฐูุงุจูุฑู ููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tawa ta ฦare, saboda raunin da aka yi mini. Raunina mai tsanani ne, Amma na ce, lalle wannan azaba ce, Tilas in daure da ita.