Jeremiah 10:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Makiyaya marasa azanci ne kuma ba sa neman nufin Ubangiji; saboda haka ba sa nasara dukan garkensu kuwa ya watse.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ู
ูููููุงูููู ู
ูุฑูุณู ุชูููุงููููููฐุ ุจูุณู ููููฐู
ู ฺููขููู ููููููููฐูู ุจูุ ุณูุจููุงูุฏู ุญููู ุจูุณู ุณูุงู
ู ุงููููุจูุฑูููุจูุ ุงููููููู
ู ููุงฺูุฑูุฏู ุฏููููู ุบูุฑูููููฐููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Makiyayan dakikai ne, Ba su roฦi Ubangiji ba, Don haka ba su sami wadata ba, An watsa dukan garkensu.