Jeremiah 10:22 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku saurara! Rahoto yana zuwa babban hargitsi daga ฦasar arewa! Zai mai da garuruwan Yahuda kufai, mazaunin diloli.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฌู ฺขูุง! ุบูุงุดูุ ููุงุจูุฑู ููุฐููุงู! ุบูุง ฺงูุงุฑูุฑู ู
ููุงฺูู ุฏูุบู ุงููุฑูููฐููุ ู
ูุงุณู ููููููู ุณููู ุฐูููุง ุฏููุงูู
ููู ุงูู ู
ูููุฏู ุบูุฑูุถููู ูููููุฏู ฺููขูููุ ุนูููู
ู ู
ูููุฏูุณูู ููุฑููู ุฐูู
ููู ููุฑููููููู ุฏูุงุฌูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku ji fa, an ji ฦishin-ฦishin! Ga shi kuma, yana tafe. Akwai babban hargitsin da ya fito daga arewa, Don a mai da biranen Yahuza kufai, wurin zaman diloli.