Jeremiah 10:25 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka zuba hasalarka a kan alโumman da ba su san ka ba, a kan mutanen da ba sa kira bisa sunanka. Gama sun cinye Yaฦub; sun cinye shi gaba ษaya suka kuma lalace wurin zamansa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุธูุจู ฺขูุดููููู ุนููููู ุงููููุนูู
ูููู ุนููููู ฺงูุจููููููููู ุฏู ุจูุณู ุณูููููุจูุ ุนููููู ููุทูููุฏู ุจูุณู ููุฑูุง ุบู ุณููููููููุจูุ ุบูู
ูุง ุณูููุซูููููููฐ ุฐูุฑูููุฑู ููุนฺูงููุจูุ ุณูููุซูููููููฐุชูุ ุณููู ููููุฑูุฏู ุนูุชูุ ุณููู ููู
ู ู
ูููุฏู ููุฑูุงุฑูููฐูู ุฐูู
ูููุชู ฺููขูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka kwarara hasalarka a kan sauran al'umma da ba su san ka ba, Da a kan jama'ar da ba su kiran sunanka, Gama sun cinye Yakubu, Sun cinye shi, sun haษiye shi, Sun kuma mai da wurin zamansa kufai.โ