Jeremiah 10:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kamar dodon gona cikin gonar kabewa, haka gumakansu ba sa iya magana; dole a yi ta ษaukansu domin ba za su iya tafiya ba. Kada ku ji tsoronsu; ba za su iya yi wa wani lahani ba ba sa iya yin wani abin kirki.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูููููุณู ูููู ููู
ูุฑู ุฏููุงูุฏููุงูู ุบููุงููู ุณูููููฐ ุนูุซููููู ุบููุงูููุฑู ููุจูููฐููุ ุจูุณู ุนููููููู ู
ูุบูููุ ุทูููููุฑูุณู ุนูููููฐููุ ุบูู
ูุง ุจูุณู ุนููู ุชฺูขููู ุฏู ููููุณูุจูุ ููุฏู ููุฌฺูููุงูุฑููุงููุณูุ ุบูู
ูุง ุจูุงุณูุฏู ุฅูููููุงูู ุนูููููุชู ู
ูุบูููุชูุงุ ููู
ู ุจูุงุณูุฏู ุฅูููููุงูู ุนูููููุชู ุงููููุญูููฐุฑูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gumakansu dodon gona suke, a cikin gonar kabewa, Ba su iya yin magana, ฦaukarsu ake yi domin ba su iya tafiya! Kada ku ji tsoronsu. Gama ba su da ikon aikata mugunta ko alheri.โ