Jeremiah 10:7 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wane ne ba zai girmama ka ba, Ya Sarkin alโ€™ummai? Tsoronka wajibi ne. A cikin dukan masu hikima na alโ€™ummai kuma cikin dukan mulkokinsu, babu kamar ka.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูˆูŽู†ูœู‰ูฐู†ูœู‰ูฐ ุจูŽุฐูŽูŠู’ุฌูฺŸููˆุงู’ุฑููˆุงู†ู’ูƒูŽุจูŽุŒ ูŠูŽุง ุณูŽุฑู’ูƒูู†ู’ ุฏููƒูŽู†ู’ ุงู”ูŽู„ู’ุนูู…ู‘ูŽูŠู’ุŸ ุญูŽฺงููŠฺงูŽุŒ ูƒูŽุง ุซูŽู†ู’ุซูŽู†ู’ุซู ุงู”ูŽุฌูฺŸููˆุงู’ุฑููˆุงู†ู’ูƒูŽุŒ ุบูŽู…ูŽุง ุซููƒูู†ู’ ุฏููƒูŽู†ู’ ู…ูŽุงุณู ุญููƒูู…ูŽ ู†ูŽุงู”ูŽู„ู’ุนูู…ู‘ูŽูŠู’ุŒ ูƒูู…ูŽ ุซููƒูู†ู’ ุฏููƒูŽู†ู’ ู…ูู„ู’ูƒููˆุงู’ูƒูู†ู’ุณูุŒ ุจูŽุงุจููˆูŽู†ู ูƒูŽู…ูŽุฑู’ูƒูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wane ne ba zai ji tsoronka ba, ya Sarkin dukan al'ummai? Ka isa a ji tsoronka, Gama babu kamarka a cikin dukan masu hikima na al'ummai, Da kuma cikin dukan mulkokinsu, Ba wani kamarka.