Jeremiah 11:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Mene ne ƙaunatacciyata take yi a haikali da yake ta yin ƙulle-ƙullen mugayen makircinta tare da mutane masu yawa? Tsarkakar nama zai iya kawar da hukuncinki? Sa’ad da kike yin muguntarki sa’an nan ki yi farin ciki.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«مٜىٰ يَكَٰوُاْكُ عَثِكِنْ غِدَانَ، يَا كُو مُتَنٜىٰنْ دَ نَكٜىٰ ڧَوْنَ؟ كُنْ عَيْكَتَ أَبُبُوَنْ بَنْ ڨَمَ مَاسُيَوَ! غَاشِ، كُنَ جِنْ دَاطِنْ يِنْ مُغُنْتَا؞ أَغَنِنْكُ، نَامَنْ هَدَايَرْكُ ذَيْ عِيَ كَوَرْدَ مَسِيڢَ نٜىٰ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya ce, “Wane iko ƙaunatacciyata take da shi cikin Haikalina, da ya ke ta aikata mugayen ayyuka? Ko alkawarai da naman hadayu za su iya kawar miki da ƙaddararki, har da za ki yi taƙama?